• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Month: August 2022

  • Home
  • Inda Ranka Kasha Kallo: Kalli Abinda Wata Budurwa Tayi A Matsayin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa

Inda Ranka Kasha Kallo: Kalli Abinda Wata Budurwa Tayi A Matsayin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa

Kamar yadda kuka sani mutane a wurare da dama suna bijiro da abubuwa daban daban lokutan da suke cikin wani yanayi na farin ciki. Wannan yasa mutane da dama lokacin…

Bayan Rabuwa Da Mazajen Aure Biyu Fati Muhammad Ta Bayyana Babban Burinta A Rayuwa

Kamar yadda kuka sani Fati Muhammad tsohuwar jarumar kannywood wacce ta dade tana zamani a shekarun baya kafin tayi aure. Auren jaruma Fati Muhammad yasa aka daina ganin ta a…

Daga Karshe Sheikh Bello Yabo Yayi Zazzafan Martani Zuga Yan Kannywood Akan Wannan Sabon Abu Da Suka Fito Dashi

Kamar yadda mukaci karo da bidiyon shahararren malamin addinin muslunci nan na arewacin Nigeria mai suna Bello Yabo Sokoto yayi wani zazzafan martani akan wasu jaruman kannywood wanda suke hawa…

Duk Wuya Duk Runtsi Mutuwace Kadai Zata Rabani Da Matata – Inji General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin murna da akasin haka suna tare mutuwace kadai zata rabasu.…

Yadda Bene Mai Hawa Uku Ya Rufta Da Mutane A Kano

Wani bene da ake tsakiyar gini mai hawa uku ya rufta kan mutanen da aka tabbatar su na da yawan gaske a Kano. Hatsarin ya faru a ranar Talata a…

Yadda Alkali Ya Biyawa Wani Matashi Sadakin Naira Dubu Dari Dan Ya Auri Masoyiyar Sa

Mahaifiyar wata budurwa takai karar wani matashi kotu akan ya auri ‘yarta inda alkalin kotun yayi alkawarin zai biya. Jaridar Premiumtimes ta rawaito cewa Alkalin kotun shari’a dake jihar Kaduna…

Babba Burina Shine Na Zama Kamar Davido Inji Safara’au Safaa

A yanda mutane suke tunanin ya kamata mawakiya SAFA ta daina yin irin abubuwan da takeyi a yanzu akan suna ganin bai dace ba. Ita kuma da bakinta tace: “Ina…

Safara’au Ta Tona Asirin Wanda Suka Fitar Da Bidiyon Tsiraicinta

A wata hira da shafin BBCHausa sukayi da mawaki Safara’u wanda akafi sani da SAFA ta bayyana yadda bidiyon tsiraicinta ya fita yabi duniya. Amihad.com ta kawo muku yadda ta…

Cikin Shekara 5 Wahala Tasa An Daina Yiwa Mata Auren Wuri A Nigeria

Kamar yadda binciken mu ya gano rahoton da hukumar NICS ta gabatar ya nuna cewa a cikin shekara biyar Najeriya ta rage yawan mata da ake wa aure kafin su…

Yadda Wani Dattijo Mai Shekara 74 Yayi Auren Fari Da Tsaleliyar Budurwa

Kamar yadda muka samu wannan labari wani mazaunin unguwar Up Garage da ke birnin Lokoja a Jihar Kogi, Mallam Muhammad Awwal, ya cika babban burinsa bayan ya yi auren fari…