Hattara Masu Neman Aure Ga Abubuwan Da Ake Fasa Aure Saboda Su
Assalamu alaikum, da fatan malamai da dukkan ‘yan’uwa sun tashi lafiya. Ina rokon Malam ya yi mana bayani kan shin wadanne abubuwa ne ake iya fasa aure saboda su, domin…
Yadda Maigadi Ya Dirkawa “Yan Gida Daya Su Uku Ciki Asirinsa Ya Tonu
Maigadi yayi ma ‘yan gida daya ciki su Uku a kasar kenya. An gano wasu ‘yan mata su 3 dauke da ciki a kenya inda ake tsammanin maigadin gidansu ne…
Yadda Aka Kama Wani Magidanci Ya Sayarda “Yar Cikinsa Naira Miliyan 20
Wata babbar kotun yanki a Makurdin jihar Binuwai ta bayar da umarnin tsare wani mutum da aka gurfanar a gabanta a bisa kokarin sayar da ’yar cikinsa kan Naira miliyan…
Na Bawa Lauya Naira Miliyan 2 Ya Kai Wa Alkali Don A Sake Ni – Abduljabbar
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, wanda ake zargi da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW) a karatuttukansa, ya zargi lauyansa da karbar Naira miliyan biyu daga hannunsa, don bai wa alkali…
Gorin Rashin Haihuwa Akayi Mun Shiyasa Na Saci Jariri Inji Ɓarauniyar Da Aka Kama A Bauchi
Jami’an tsaro sun kama wata mata da ake zargin ta saci jariri sabuwar haihuwa, Ibrahim Khalid a asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi. Jaridar Punch ta…
Bazan Daukaka Kara Ba, Na Amince Da Hukuncin Kotu Akan Mazabar Yobe Ta Arewa – Lawan
Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata Ahmad Lawan ya ce ba zai daukaka kara ba kan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Damaturu a jihar Yobe ta yanke ranar Laraba…
Yadda Amarya Ta Kulle Ango A Bandaki A Daren Farko
GASKE KO ALMARA? Wani Sabon Ango ya kwana a Bandaki a Daren Farko. Wani ango ne bayan an kai amarya an yi musu huduba kowa ya watse an bar ango…
Ni Sabuwa Ce Fil A Leda Duk Wanda Ya Shirya Aurena Yazo Mu Daidaita Inji Wata Tsohuwar Yar Shekara 70
Wata Mata Yar asalin Kasar Congo yace yanzu haka tana maraba da dukkan Namijin daya shirya Auren ta, Matar wacce yanzu haka take cika shekaru 70 a duniya. Matar Mai…
Daga Karshe An Fara Karatu Gadan-gadan A Makarantun Mata da Maza Da Aka Raba A Bauchi
Mun gode wa Allah da ya karbi addu’o’inmu na fara tsarin makarantun sakandare na mata-zalla kamar yanda aka tsara a Jaharmu ta Bauchi. Ranar litinin da ta wuce, ilahirin makarantun…
Gaskiyar Magana Akan Maganar Auren Maryam Yahaya Da Shamsu Dan Iya
Kamar yadda majiyarmu ta rawaito a kullum wannan soyayyar kara ƙarfi take tsakanin wannan jaruman biyu saboda duk inda suke zaka gansu tare sun zama tamkar miji da mata basa…