• Sat. Oct 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Month: November 2022

  • Home
  • Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

Wani dalibin ajin karshe a Jami’ar Tarayya ta Kashere da ke Jihar Gombe, Nalkur Zwalnan Lar ya kashe kansa saboda ya gaza mallakar wayar salula ta naira dubu hamsin. Wakilinmu…

An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta gurfanar da wani matashi dan shekara 24 mai suna Clement Joseph da ke zaune a Koropka, Chanchaga, a unguwar Minna, babban birnin jihar, bisa…

Uba Ya Hada Baki Da Abokinsa Sun Yiwa Yarsa Fyade

Kotu a jihar Legas ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan wani uba da ya yiwa diyarsa fyaɗe tare da abokinsa. Uban da aka bayyana sunansa da Adewale Ibitoye da abokinsa…

Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

Mahaifiyar budurwata ce ta nemi na yi wa ‘yarta ciki- Matashi Matashin da ake zargin ya dirka wa budurwarsa ciki a jihar Oyo ya sanar da kotun da ke yi…

Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Da Safara’u Tayi Wanda Ta Jawo Mata Matsala Wajen Mutane

Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari…

Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

Tofa an kuma wai mace ta haifi mace inji Hausawa ku kalli wasu zafafaen hotuna jarumar kannywood mai suna fati washa wacce kowa ya santa jaruma ce mai farin jini…

Yadda Aka Kama Malamin Addini Yana Lalata Da Yan Mata Biyu Yan Uwan Juna

Wani fasto ya yi wa wasu kananan yara ’yan uwan juna fyade har daya daga cikinsu ta samu juna biyu. Yarinyar da wannan fasto ya dirka wa ciki tare da…

Matashi Yakai Iyayen Budurwarsa Kotu Saboda Zasu Aurar Da Ita A Kano

Wani matashi ya yi karar iyayen budurwarsa a gaban Babbar Kotun Shar’iar Musulunci da ke Hotoro a Kano yana neman kotun ta hana su aura. Wani matashi ya yi karar…

Ya Cika Marar Imani Abinda Wannan Matashi Ya Yiwa Yarinya Karama Ya Kawo Karshen Rayuwarta

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto. Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una mun samu wani sabon labari mai matukar ban tausayi. Wani matashi ya tafka wata…

Kalli Abinda Mutane Suka Yiwa Hamisu Breaker Lokacin Da Ya Kaiwa Mahaifiyarsa Ziyara

Kai ziyarar Mawaki Hamisu breaker zuwa gidan mahaifiyarsa kukalli abinda ya faru. Ajiyane ne dai mawaki Hamisu breaker yakai ziyara ta Barka da Sallah gidan mahaifiyarsa dake unguwar Dorayi anan…