AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » A Karshe Itama Jaruma Maryam Booth Ta Bayyana A Cikinsu Mr 442
    Kannywood

    A Karshe Itama Jaruma Maryam Booth Ta Bayyana A Cikinsu Mr 442

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 21, 2022No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    Yau kuma jirgin 442 ya haura kan wannan jarumar inda itama ta shiga cikinsu saboda ta kara suna banda abinta kuma ai wannan ba shine zaisa tayi suna ba domin irin suna da tayi wa’yannan mawakan ko kamo ƙafarsa basuyi ba amma kuma wai a haka ta koma jikinsu domin ta kara suna a idon duniya.

    An ganta a jikin su suna bidiyo tare kuma wannan abin ya bawa mutane mamaki musamman yan uwanta jarumai na kannywood domin yadda suke kallo wannan jarumar a matsayin mace me kamun kai amma kuma zata bata rawarta da tsalle wannan ta bawa mutane kunya.

    Sia dai kuma masoyanta suna ta yabon wannan abinda tayi inda suke kareta suke sam wannan jarumar bazata taba komawa wajen wannan mutanen ba kasancewar sun yadda da ita domin sunsan bazata taba komawa wajen suba.

    Idan bazaku mantaba a kwanakin baya mun kawo muku yadda wasu daga cikin tsofaffin jarumai suke komawa wajen 442 a baya baya anga sadiya Haruna tanje sannan akwai wata jarumar tiktok itama taje wajen wannan mawakin domin su fara waka tare kuma haka akayi a yanzu haka duka suna tare da juna.

    Sai dai har yanzu sun batayi magana ba domin ta warware wannan zargin da ake mana na cewa ta koma wajen wannan mawakin amma kuma abin zai bayyana domin dole ta bayyana gaskiya abin.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

    November 24, 2022

    Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

    November 20, 2022

    Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

    November 18, 2022

    Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

    November 18, 2022

    Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

    November 18, 2022

    Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

    November 16, 2022
    Add A Comment

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.