• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Abin Tausayi Bidiyon Wani Bawan Allah Yana Neman Taimako Wajen Ali Nuhu

ByLucky Murakami

Oct 11, 2022

Kamar ya kuka sani duniya ta tara mutane kala da halaye mabambanta, kazalika abinda yayiwa wani dadi wani shi kuma haushi abun yake bashi.

Allah mai hada soyayya kuduba kuga yadda wannan bawan Allah ya fito yake fadawa duniya yadda ya dade yana kaunar jarumi Ali nuhu wannan kuma a halin yanzu rayuwa tayi masa wani irin juyi sai kuma masoyin nasa yayi masa shiru.

Inda ake ganin cewa kamar ma besan dashi ba duk wannan kakakin da yake yi akansa besan yanayin inda wasu ke cewa daman jarumi Adam zango yakewa wannan soyayyar da tuni yasan inda ya nufa.

Amma wannan soyayyar da yake nunawa jarumi Ali Nuhu babu wata riba dazai samu domin ance hannun jarumin a dunkule yake dan koda kananun jarumai yaran basu cika karuwa dashi ba indai kudine baya bayarwa.

Bawan Allah ya nemi Ali Nuhu daya taimaka masa da kudin dazaiyi jari kida kuwa babu yawa ya dube shi inda yace a yanzu bashi da wani abu da yake yi ya samu kuma ya kawo kukansa ya dubeshi koda kuwa Babu yawa ya taimaka masa.

Ga bidiyon mun kawo muku ku kalla:

https://www.youtube.com/watch?v=n-VmeZOpDmU

Yayinda da haryan zu anji Ali Nuhu yayi shiru da bakin sa ko sakonne baje wajensa ba Allah ne dai masani muma dai muna kira ga Ali Nuhu daya taimaka indai wannan sakon ya riskeshi ya dubi wannan bawan Allah ya taimakesi.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *