• Fri. Jun 21st, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Abinda Jaruma Fati Washa Tayi A Gidan Gala Ya Jawo Mata Magana Wajen Mutane

ByLucky Murakami

Nov 10, 2022

Wani bidiyo da jaruma Fati Washa ta chase a gidan gala yasa mutane sunata magana ganin irin abubuwan da tayi a cikin bidiyon.

A baya idan baku manta ba jami’an hukumar HizbahHizbah na Jihar Jigawa, sun cafke fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fati Washa, a wani gidan gala da aka shirya a Jihar.

Bayan cafke ta da suka yi, sun yii bayanin cewa dokokin jihar basu bada damar yin rawar gala a kowane irin shagalin biki ba.

Don haka duk wanda ya yi za’a kama shi, sannan kuma za’a yi mashi hukunci dai dai da abin da ya aikata.

Ga cikakaken bidiyon nan ku kalla 👇

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *