Toffa Soyayya Mai Dadi Wasu Masoyan Juna Allah Yaci’ka Masu Burin Su Duda Irin Wahalar Dasuka Sha Yanzu Haka Dai Cikin Ikon Allah Sun Aure.
Wata Amarya Tayiwa Kawayen ta Dariya Bayan Anyi Mata’ Aure da Wani Masoyin ta Da Suke Matukar Kaunar Junan Su Babu Shakka a Yadda Wannan Ango da Amaryar Suka Fada Sun Sha Wahala Kafin Sukai ga Nasara.
Domin Kuwa Sun Tsallake Abu’buwa Masu Tarun Yawan Gaske Duba’da Ganin Irin Abu’buwa da suka Faru a Rayuwar Su Kafin Suyi Aure Babu Shakka Sun’ga Jara’bawa a Cikin Rayuwar Su ta Duniya.
Domin Kuwa Da Kyar Iyayen Su Suka Amin Ce Su Bassu Su Auri Junan Su Bayan Haka Kuma Yanzu Cikin Nasara da Ikon Allah Sunyi Aure Muna Masu Yi Masu Fatan Al’kairi Kuma Allah Yabasu Zaman Lafiya.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Masoya da suka Sha a Rayuwar Su Kafin Samun Nasara.