• Sun. Nov 10th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Addini Ko Iskanci: Kalli Abinda Ya Faru A Wajen Maulidin Yan Nijar

ByLucky Murakami

Oct 25, 2022

A kullum nunawa mutane ake maulidi babu kyau amma kuma kara yi duk ko mene dalilin haka Dalili kuwa shine duk wani abu wanda bashi da kyau kai kanayi ajikinka zakaji cewa wannan abun fa babu kyau kuma cigaba kan iya jawo maka matsala a wajen mahaliccin na Allah subhanahu wata’ala.

Koda a wasu kasashen na gefen kasar Nigeriya wannan abin kara karuwa yake wato sha’anin mauli mutane sunki yadda cewa abin haramun kuma bawai wani bane yasa aka kasa ganewa ba illa kawai yadda mutane suka ga abinda suke aikatawa a wannan wajen gaba daya abu ne ke kyau.

Duk wanda ya kalli yadda wa’yannan mutune suka gabatar da taron maulidin su zaiji matukar dadi domin sun kasance cikin farin ciki da annishuwa Kuma dole a yaba musu saboda sun nuna kauna a zahiri ga Annabi.

Mamakin da wasu suke wai shin daman irin wannan kasashen suna haka suke nuna farin cikinsu akan sha’anin Annabi suma basa daukarsa da wasa.

Allah dai ya maimaita mana na wata shekarar saboda wannan shekarar yanzu haka wata ya kusa karewa.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *