Wani karamin yaro dan shekara 15 mai suna Aji Bukar Haziki ya gina makamancin masallacin Makkah da dakin Kabah a garin Maiduguri kamar yadda majiyar amihad.com ta tabbatar a wannan rana.
Yaron dai ya dauki lokaci yanayin wannan babban aiki wanda ya burge mutane matuka.
Ga hotunan nan sai ku kalla a kasa