• Wed. Feb 12th, 2025

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

An Bayyana Sana’o’in Wasu Jaruman Kannywood Kafin Su Shiga Harkar Fim

ByLucky Murakami

Oct 2, 2022

Kamar yadda kowa ya sani tun mutum yana karami iyayen sa suke sakashi a makaranta domin ganin ya zama mai ilimi haka zalika kuma nagartacce kafin daga bisani ya fara neman na kai.

wanda zai iya yiwuwa na gwamnati ko kuma na kasuwanci domin dogoro da kai wanda wannan kuma abune mai kyau domin gujewa kayan mutane kuma ka dogara da kanka.

Haka ma a cikin masana’antar kannywood akwai jarumai da dama wadanda suka shigo sana’ar da kafar dama,wasu kuma kishiyar hakan.

A cikin shirin namu na yau zamu kawo muku wasu sana’o’i da jaruman Kannywood sukeyi a shekarun baya kafin su fara harkar fim.

Cikin bidiyon jaruman sun hada da; Daddy Hikima (Abale),Ado Gwanja, Maryam Yahaya da kuma Hadiza Gabon dadai sauransu.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *