Lokuta da dama ana kama wadannan gurbatattu masu amfani da sunan mutane suna yaudarar alumma.
Majiyarmu tasamu labarin aka mama wani matashi wanda ya shafe sama da shekara goma yana amfani da sunan jarumi Adam a zango yana lalata da mata da sunan zai sakasu acikin film.
Wannan matashi dai dubunsa tacikane awani hotel a garin kaduna yayinda yake tareda wata budurwa wanda itama ya yaudareta da sunan cewar zai hadata da jarumi Adam a zango.
Wannan dai bashi bane karo na farko da ake samun bata gari suna yiwa jaruman masana’antar Kannywood irin wannan abun ba domin kuwa akwai jarumai irinsu,
Aisha Najamu izzar so, Minal Ahmad, khadija yobe, Ummi Rahab dadai sauransu da wasu mutane sukai amfani da sunansu wajan yaudarar alumma.
Ku kalli bidiyon a qasa
https://youtu.be/h_gTa-gIY1Y