News

An Kamashi Yayi Garkuwa Da Mahaifiyarsa A Jihar Nasarawa

Wani Matashi Yasa Anyi Garkuwa Da Mahaifiyarshi A Jihar Nasarawa.

Wani matashi a Nasarawan toto Unguwar waje cikin garin lafiya a jihar Nasarawa,ya hada baki da wasu bata gari sunyi garkuwa da mahaifiyarshi jim kadan bayan dawowarta daga Makkah.

Amihad.com ta bibiyi lamarin,inda tasamo cikakken rahoton cewa,shi yaron ya kasance dan’autane a gurin mahaifiyar tashi,inda yasa akayi garkuwa da ita kuma aka nemi kudin fansa Naira Miliyan daya da rabi (N1,500,000).

Sai dan autan yanemi yayanshi daya bashi kudin yaje yakai,amma yayan nashi yaki bashi yace adai jira agani,take anan sai yayan nashi ya tashi ya fita, bayan kanin ya fita,ashe yabishine a baya.

Shi yayan ashe yasa adda ajikinsa basu saniba,sai kanin nasa ya turo abokinsa akan Yana waya da yayansa har su amsa kudin,da isar yayan yaga babu bindiga a hannun dan kidnapped din.

Kawai yaciro Adda yadatsa masa kan kace wannan yafara Kiran sunan yaron matar sai gashi zai gudu yayan yarikeshi gam aka Kira Yan sanda suka wuce dasu.

Da aka tan bayeshi maiyasa yayi kidnapped na uwar tashi sai yace jalinsane yayi kasa Kuma yayi da yayan yakaramai yahanashi, gashi da gida da mota amma ya nuna bashidasu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button