Kungiyar kwallon kafa ta FC Zenith ta sayarwa da kungiyar kwallon kafa ta Nasarawo Gombe duk a jihar Gombe dan wasan ta mai suna Kabiru Muhammed Musa kan farashin naira dubu 26.
Kamar yadda yake a takardar yarjejeniyar da ɓangaren biyu suka yi, an sayi dan wasan ne akan kuɗi naira dubu 26,500, inda za su ba da maira dubu 15 sauran naira dubu 11,5000 kuma za su siya masa takalmi da rigar kwallo.
Ga hotunan a qasa