AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » Ango Yayi Wuff Da Babbar Kawa Bayan Amarya Ta Bashi Ciwon Kai Ranar Daurin Aure
    News

    Ango Yayi Wuff Da Babbar Kawa Bayan Amarya Ta Bashi Ciwon Kai Ranar Daurin Aure

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiAugust 13, 20221 Comment2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    A wani labari da muke samu ya shiada mana cewa al’ummar garin Mararraban Guruku da ke Karamar Hukumar Karu a Jihar Nassarawa sun wayi gari da abin mamaki a ranar Asabar da ta gabata bayan wata budurwa mai suna Hafsat Danladi ta bukaci a dakatar da daurin aurenta da wani saurayi.

    Sai dai ana cikin haka sai daya daga cikin kawayenta da suka zo gidan bikin mai suna Zainab Sa’id ta gabatar da kanta ga saurayin tare da bukatar a yi auren da ita.

    Amihad.com ta samu labarin cewa daurin auren wanda da farko aka yi niyyar yi bayan Sallar Azahar, an bukaci jama’a su yi hakuri su sake komawa masallaci bayan Sallar la’asar, inda aka daura auren a lokacin bayan an tuntubi waliyyan sabuwar amaryar da kuma yi mata gwaje-gwajen kiwon lafiya.

    Wani abokin angon mai suna Ibrahim Idris, ya shaida wa Aminiya cewa angon Sulaiman Musa ya suma, amma bayan farfadowarsa sai aka sanar da shi cewa da Zainab za a yi auren a yanzu.

    “An gabatar da ita a gare shi, nan take ya ce ya amince. Sai dai wani abin mamaki shi ne yadda tsohuwar budurwar ta saki jiki ta fadi bayan samun labarin daura auren da wata,” inji shi.

    Kuma Amihad.com ta samu labarin ta yi yini biyu kwance a asibiti. Bikin ya yi armashi sosai fiye da yadda aka tsara yi da farko, sannan angon ya samu tarin kyaututtuka.

    Amihad.com ta gano cewa angon da tsohuwar budurwar ’ya’yan wa da kanwa ne kuma a gidan su angon ta tashi. Sai dai daga baya an ce ta danganta lamarin da aljannu tare da yin nadamar abin da ta yi.

     

    Abubuwa 9 Da Maza Keyiwa Mata Idan Suka Kwanta Da Su

    A yau munzo muku da wasu halaye da maza sukeyi a lokacin da suke tsaka da saduwa da matan su.

    Wannan halayen na maza na matukar batawa mata rai duba da yadda basa son wannan halayen maza.

    Ga bidiyon nan ku kalla domin jin cikakken bayani

    Duk namijin da yake yin irin wannan halayen yakan samu sabani da rashin jituwa a tsakanin sa da matar sa.

    Domin kuwa baza ta taba samun abinda take so daga gurin sa a matsayin sa na minin ta.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya Ba Tsoron Allah

    December 25, 2022

    Karshen Duniya Yazo: Yadda Dalibi Ya Dirkawa Malamarsa Ciki

    December 12, 2022

    Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

    November 27, 2022

    An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

    November 26, 2022

    Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

    November 25, 2022

    Yadda Aka Kama Malamin Addini Yana Lalata Da Yan Mata Biyu Yan Uwan Juna

    November 23, 2022
    View 1 Comment

    1 Comment

    1. Aminu Dahiru Adnan on September 6, 2022 10:05 am

      Aikinku yana kyau

      Reply

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.