• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Anzo Wajen! Za’a Fara Cin Tarar Mata Kan Kin Aure A Wata Kasar Africa

ByLucky Murakami

Aug 12, 2022

Lamarin matan wannan zamani na kin aure da wuri ba bisa dalilia ba ya jawo musu matsala domin an ayyana wata sabuwar doka a jihar Mangalmé da ke arewa maso gabashin Kasar Chadi, inda ta nemi matan da suka ki amincewa da tayin auren maza su biya tarar dala 23 zuwa 39.

Wata Kungiyar Addinin Musulunci ce ta Mangalme ta ayyana wannan doka, Sai dai wata Kungiya mai rajin kare hakkin Mata a Chadi ta yi wa dokar tutsu inda ta yi Allah wadai da wannan mataki kuma ta ce wannan kuduri ba ya cikin ka’ida.

BBC Hausa ta rahoto cewa, Kungiyar kare ‘yancin mata ta kasar Chadi ta kaddamar da gangamin neman jan hankali akan shafukan sada zumunta mai taken #stopAmchilini domin nuna kin amincewa da hukunta duk wacce taki amincewa da tayin aure.

Hukuncin kungiyar addinin bata tsaya kan Mata kadai ba, su ma ‘yan Maza in suka ki amincewa da tayin auren mace za su biya tarar dala 15.

Mutuwar Kabiru Na Kango Jarumin kannywood menene gaskiyar magana?

Babbar Magana yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa allah ya yiwa Jarumin kannywood rasu kabiru na kango.

A yanzu haka mutane da yawa sun Shiga Cikin Wani Hali da sukaji labarin cewa allah ya yiwa fitaccen Jarumin kannywood rasu wanda a yanzu haka yana daya daga cikin malamai.

Dan haka a yanzu haka muna fatan allah ya shiryi irin wadannan mutanan masu karya Akan jaruman kannywood allah yasa su Gane gaskiya amin summa ameen.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka.

Kabiru Na Kango Yafito Duniya Yayi Magana Akan Masu Yada’ Labarin Mutuwar Sa Inda Wannan Labari Ya Iske Sa Kuma Ya Fito Duniya Yayi Masu Magana akan Gaskiyar Lamari.

Yanzu Haka Dai Kabiru Na Kango Yayi Magana Akan Masu Yada’ Labarin Cewa Ya Mutu Inda Kuma Yana’nan da Ran’sa Cikin Koshin Lafiya.

Yayi Bayani Cikin Nutsuwa da Kuma Kwanciyar Hankali Inda Yake Bayyana Cewa Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukan Mai Rai Mamaci Ne.

Babu Shakka Mutuwa Tana Kan Kowa amma Ni Kuma Ina Nan da Raina Kuma da Lafiya ta Wannan Shine Bayanin da Kabiru Na Kango Yayi.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Kabiru Na Kango.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *