Ashe dama Naziru sarkin waka ya iya rera wakar soyayya haka tabbas abun ya bawa mutane mamaki matuka ganin yadda wata amarya take chashewa.
Wata amarya tayi rawa sosai bayan kunna mata baituka na soyayya na wakar naziru sarkin waka wanda abun ya burge sosai.
Kamar yadda kuka sani dai salon wakokin Naziru sarkin waka ya bambanta da sauran mawaka na nanaye irinsu Umar M shareef, Hamisu Breaker, Saleem Smart da sauran mawaka mawaka wanda sukai fice wajen rera wakokin soyayya.
To ku kallin wannda bidiyo dake kasa domin ganewa idonku gaskiyar lamarin, da fatan zaku nishadantu da wannan bidiyo na amarya.
https://www.youtube.com/watch?v=MsNqWHKJs9M