Tofah Bazan Iya Iskanci Da Kai Ba Kafin Ka Sakani A Film – An Fusata Bilkisu Abdullahi Zata Bayyana Wani Sirri.
Mun samu wannan rahoto ne a wani faifan bidiyo inda ta fusata saboda wasu manyan furodusoshi da daraktoci sun nemi su kwana da ita kafin su saka ta a fim.
Kamar yadda kuka sani na daya daga cikin halin masu shirya fina finai kamar yadda ake yawan fada shine suna lalata da mata kafin su sakasu a fim.
Ta ce sai ta ba da kanta, ga furodusa ko darakta zai saka ta a fim, ta gwammace ta fita daga masana’antar Kannywood. Cewar Bilkisu Abdullah.
Hakan ya saba faruwa jarumai su fito shafukan sada zumunta suna martani idan wani abu ya hadasu da wani dan uwansu jarumi ko mai shiryawa fim.
A cikin faifan bidiyon, Bilkisu Abdullahi ta bayyana abubuwa da dama da mabiya Kannywood suka dade suna nema amma basu samu ba.
Mun samu wani bidiyon daya daga cikin manyan jarumai mata a kannywood wato Bilkisu Abdullahi wanda take cewa babu wani producer ko director da ya isa yayi iskanci da ita kafin ya saka ta a film.
Mun samu rahoto kan masana’antar Kannywood daga daya daga cikin jaruman jarumai wato Bilkisu Abdullahi.
Ga dai bidiyon nan ku kalla:
https://www.youtube.com/watch?v=GeXA2oQQgC4