• Thu. May 23rd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Babban Asiri Ya Tonu! Da Sunan Soyayya Yayiwa Budurwa Aika Aika Kuma Yaki Aurenta

ByLucky Murakami

Oct 17, 2022

Tabbas Idan kika bashi dama ya lalubeki wae da sunann soyayyarh wlh baxai aureki bah Dalilin da yasa ake yaudarar Mata.

Idan ya fahimci cewa kina matukar sonsa idan halinsa neh xai fara maki dadin baki domin yasamu daman lalubarki.

Idan kika ki amincewa da bukatarsa zai maki baraxana da cewa zai rabu dake ke kuma sbd matukar son da kk masa sai kibarshi ya lalubeki.

Bari kiji daga lokacin da kk bashi dama yafara lalubar jikin ki daga lokacin kuma kin fara fita a zuciyarsa.

kekuma a lokacin da ya fara lalubarki jikinki yana maki dadin baki ae xai aureki , duk duniya zakiji babu wadda kk so sama dashi.

Kuma idan ya lalubeki so doya duk sanda ya kwaso raba kanki xaixo ya rage ta baxai taba tunanin aurenki bah sbd abinda yakeso ya samu.

Namiji Zai aureki neh sbd yana kwadayinki ko kuma yana sonki toum idan har yasamu daman fara lalubeki shikenan kuma yasamu abinda yakeso.

Idan ya taba hijabinki cema abokansa xaiyi ae kirjinki ya taba Don baya taba gayan gaskiyar abinda yafaru tsakani ku.

Duk abinda kk ma namiji a boye ki dauka cewa abokanshi sun gama jin abinda yafaru tsakaninsu domin girmanshi karuwa xaiyi kekuma mutuncinki ya xube zasu daina ganin ki da daraja.

Idan kuma har kin ada wadda yake lalubarki magar gaskiya baxaita aurekin bah matukar ya tabbbatar yaga luguiguitaki.

Idan ya matsa maki yana bukatar hakan agareki yi masa chaaa da nasiha matukar yana sonki zai chnaxa idan kuma dan kuma bai chanxa ba ki rabu dashi tunda ba shu ya haifeki bah.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *