• Sun. Sep 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Babban Asiri Ya Tonu! Gaskiyar Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu A Cikin Shirin Izzar So

ByLucky Murakami

Oct 21, 2022

An wayi gari yau anga anga wata sanarwa wacce take nuna cewa an cire jaruma aisah najamu daga cikin shirin izzzar so saboda wasu dalilai wanda zakuji daga bakin shugaban shirin wato jarumi Lawan Ahmad wanda sune suke da wuka da Nama wajen aiwatar da komai a wannan shirin na izzzar.

Shi yasa yanzu kowa yana ganin kamar wannan abinda sukayi basuyi daidai ba sai dai kuma babu wanda yasan dalilin hakan sai an saurara daga bakin Lawan domin shine yasa komai kuma daga haka zakuyi adalci akan maganar saboda wasu sun fahimci abin da wata manufa daban.

Lawan Ahmad kowa yasan cewa wannan jarumin jarumi ne wanda baya wasa da sana’arsa saboda yadda ya jajirce akan wannan sana’ar tasa har sai da duniya ta sansa yanzu haka shirinsa yana daga cikin shirin da akafi ji dasu a wannan zamanin yanzu a kannywood.

Sai dai kuma wasu suna fada cewa matukar aka cire wannan jarumar to shikkenan an rusa wannan shirin inda bazai kara tasiri ba kuma zai rage yawan masu kallo.

Jarumar da a kwanakin nan bata da wani aiki a kullum sai social media kuna tana abubuwan da basu daceba sabis bayan kuma ana kallon wannan shirin a matsayin shirinda yafi kowanne shiri fadakarwa da nuna dabi’u na musulmi shi yasa duk wani jarumi ko jaruma basa wasa da wannan shirin.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *