Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Kannywood

    Bana Goyon Baya Ko Wace Budurwa Ta Sake Shiga Harkar Fim Jaruma Tayi Babban Tonon Asiri

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 14, 2022No Comments2 Mins Read

    Matashiyar jarumar kannywood wato Amal Umar tayi wata magana wacce a zahirin gaskiya da yawa wasu daga cikin yan kannywood basuji dadi ba domin kamar cin fuska ne amma ita kuma tayi ne domin a kullum butinsu shine su kawo gyara a wannan ma’aikata ta yadda zata samu cigaba.

    Taci ita a yanzu bata goyon bayan duk wata mace wacce take da shirin shigowa wannan harka ta Film wanda aganainta kamar kaskancine kuma yanzu darajar ya mace shine gidan mijinta bata da wani waje wanda yakai wannan waje.

    Ta bayyana haka ne a wata sabuwar hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da ita wanda wannan jarumar ta dinga fadar wasu matsaltsalu wanda kannywood take fuskanta yanzu musamman daga wajen jama’ar gari sabuwa da irin kallon da ake musu na rashin fahimta.

    Ta fadi maganganu da dama wanda idan aka tsayi aka dubesu da idon basira za’a Tabbatar da abinda wannan jarumar ta fada tunda yanzu an mayar da kannywood kamar wata majillisa ta marassa kunya bayan kuma sune wanda al Ummu suke kallo domin kwaikwayon wasu halaye nagari daga garesu shine yasa tayi wannan tufkar domin a daure a kawo gyara a wannan masana’anta mai albarka wato kannywood.

    Jarumar da kwata kwata bata wuce shekara takwas tana bayar da gudummawa ba amma kuma tana da hangen nesan da wasu wa’yanda suka dade a wannan masana’anta basu dashi.

    Related Posts

    Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

    November 24, 2022

    Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

    November 20, 2022

    Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

    November 18, 2022

    Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

    November 18, 2022

    Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

    November 18, 2022

    Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

    November 16, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.