A safiyar yau shafin BBChausa sun wallafa hirar da sukai da mawaki Mr 442 ya bayyana duk abubuwa da Safara’u take tana yi don ta jawo hankalin masoya da nishadi.
Sannan yace dangantakar sa da Safara’u sun san juna sama da shekara uku a mastayin abokai.
Ya shaida ba kamar yadda mutane suka dauka ba, bai da hanu wajen lalata tarbiyarsa kuma ko kanwarsa ce yaga wani yana mata abind ayake wa Safara’u zaiji dadi kwarai da gaske kamar yadda amihad.com taji.
Ga dai bidiyon hirar nan ku saurara a kasa:
Ya kuma kara da cewa a yanzu haka suna kan kara daukar sabbin mawaka a kamfaninsu ta yanda zasu tara mawaka masu fasaha da yawa.