• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bayan Abinda Ya Faru Safara’u Tayiwa Yan Kannywood Mummunan Zagi Da Tonon Asiri

ByLucky Murakami

Jul 26, 2022

Tandijam, ana ganin dai kamar ƙurar safara’u da yan kannywood ta lafa ashe bafa lafawa tayiba har yanzu akwai sauran rina a kaba. Saboda lamarin kuma yanzu ya canza salo bayan abinda ya faru a lokutan baya.

Domin anji safara’un tana cewa indai fa basu rabu da itaba tofa itama bafa zatayi shiru ta kalesuba suna zubar mata da mutunci da kuma bata mata suna a idon duniya ba.

Sai dai anji safara’un cikin wani bidiyo tana martani me zafi wanda ya jawo hankalin mutane saboda anji tana cewa zata fasa kwai kowa yaji.

Ko wanne irin kwai safara’un zata fasa shine mutane sukeson suji domin tace idan har suka zaginta tofa lallai tana da abu me muni dazata fadawa duniya taji akan manya da kuma kananun yan kannywood.

[ads1]

Hausawa na cewa fadan manya dai na manya ne rigimar da ake ganin dai kamar bazatayi tsayiba sai gashi abu ya girma kullum kara hura wuta ake idan yau wani yayi mata martani gobema sai wani yayi mata inda ita kuma bata hakuri saita mayarwa da duk wanda ya fadi magana marar dadi akanta amsa.

Ga bidiyon nan dai ku kalla da idonku:

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *