• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bayan Abinda Ya Faru Wata Budurwa Takai Kanta Wajen Yan Sanda Saboda Saurayinta Dan Kasar Turkiyya Yana Nemanta Ruwa A Jallo

ByLucky Murakami

Sep 23, 2022

Rahotanni daga jihar Kano a Arewacin Najeriya, na cewa wata budurwa ta miƙa kanta ga rundunar ƴan sandan jihar biyo bayan neman da saurayin ta ɗan ƙasar Turkiyya ke yi ruwa a jallo.

Cikin wani saƙo da ɗan jarida Nazir Salisu Zango ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Laraba, ya ce “wata budurwa ta miƙa kanta ga ‘yansanda a Kano bayan da wani saurayin ta dan ƙasar Turkiyya ke neman ta ruwa a Jallo.”

Nasir Zango bai yi wani ƙarin haske kan lamarin ba, kuma zuwa yanzu babu wata hukuma data tabbatar da afkuwar lamarin.

Wannan na zuwa ne yayin da wata kotu ta aike da ɗan ƙasar Chinan nan da ake zargin ya kashe tsohuwar budurwar Ummita Kurkuku, bayan bayan kisan da ya yi mata kwanaki biyar da suka gabata.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *