Hotuna Kafin Aure Na Sahabi Madugu Zai Kara Auren Mata Ta Biyu.
Aliyu Hussaini Wanda Akafi Fitaccen Jarumin Masana’antar KannyWood Wanda Tauraruwarsa Ke Haskawa A Cikin Shirin Kwana Casa’in, Ya Bayyana Bidiyonsa Na Kafin Aure Shida Sabuwar Amaryarsa.
Bai Wuce Shekara Biyu Ba Da Jarumin Yayi Auren Farko, Zuwa Yanzun Allah Ya Nufeshi Da Niyyar Kara Auren Inda Yake Dab Da Auren Mata Ta Biyu.
https://youtu.be/dUSbZK-WJb8
Mutane Da Dama Suna Mamakin Yanda Za.ace Auren Nasa Bai Wuce Shekaru Biyu Ba. Amma Kuma Har Yana Kokarin Sake Yin Wani Aure.