Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Kannywood

    Bayan Shekaru Da Dama Mama Daso Ta Nunawa Duniya Mijinta

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiNovember 11, 2022No Comments1 Min Read

    Karon Farko Mama Daso Ta Bayyana Hotunan Mijinta, Jaruma Saratu Gidado Wacce Akafi Sani Da Mama Daso, Ta Bayyana Hotunanta Tare Da Mijinta Maigidanta.

    Hotunan Sun Dauki Hankula Sosai.

    Mama Dason Dai, Jaruma Ce Data Shahara A Masana’antar KannyWood, Inda Jarumar Ta Dade Tana Jan Zarenta Inda Ta Kwashe Shekara Da Shekaru Tauraruwarta Na Haskawa.

    Ga Hotunan Nata Tare Dana Maigidan Nata Anan.

    Related Posts

    Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

    November 24, 2022

    Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

    November 20, 2022

    Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

    November 18, 2022

    Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

    November 18, 2022

    Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

    November 18, 2022

    Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

    November 16, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.