• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bayan Wancakalar Da Tafiyar Ganduje Rarara Ya Bayyana Dalilin Dayasa Ya Tsayar Da Abale Da Sauran Yan Kannywood Takara

ByLucky Murakami

Sep 5, 2022

Fitaccen mawakin Shugaban kasa Muhammadu da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje Dauda Rarara, ya bayyana cewa a zaben gwamnan 2023 a jihar Kano, Sha’aban Sharada na jam’iyyar ADP zai yi.

Hakan na nuna kenen Rarara ya wancakalar da Ganduje kenen wanad Nasiru Gawuna na APC ne dan takarar sa.

Idan baba manta ba, Sha’aban ya kalubalanci zaben fidda gwani da jam’iyyar ta gudar wanda ya aka bayyana Nasiru Gawuna wanad ya yi nasara a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC.

Sharada ya ce bangaren gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ba su yi masa adalci ba.

” Malam Sha’aban ya zo don ya ceci Kano ne, saboda haka idan Kano zai ceta, toh kai zai taimaka. Maganar yi wa kai ne.

Jaruman Kannywood rinsu Daddy Hikima Abale ya fito dan takarar dan majalissar a kumbotso, shi kuma mawaki Alan Waka Dan majalissar Nasara a karkashin jam’iyyar ADP.

Yawanchi mutane sunsa Daudu Kahutu Rarara Dan jam’iyyar Apc wadda a wannan zaben Kawai Dan takarar shugaban Kasa yakeyi a jam’iyyar Apc a Sauran kuma kawai ayi shinkafa da wake.

Inda a Kano Dan takarar gwamna yake bin sha’aban sharada wadda har gasa ya Saka domin samun kyauta ga Duk wanda yayi abun yabawa a hawa kan Wakar a kafar TikTok ko YouTube.

Ga dai bidiyon nan kamar yadda muka samo muku shi.

Inda a yau kuma aka ga mawaki Daudu Kahutu Rarara Yana Taya sha’aban sharada kamfen Harda yaron Sa Abale da yake Neman takarar dan majalissar kumbutso.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *