Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Family & Relationships

    Bayani Dalla-Dalla Kan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiAugust 16, 2022No Comments3 Mins Read

    Ina sabbin aure ko kuma masu shirin yin aure, a yau munzo muku da cikakken bayani akan yadda ake saduwa da amarya a daren farko.

    Kamar yadda kuka sani wadannan bayyani a ruwaito su ne musamman saboda ma’aurata da maza masu son yin aure. Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.

    Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba.

     

    ABINDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO

    An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.

    In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai ya ci gaba da wasa da nonowan na ta a hankali, idan so samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali.

    Yana cikin wasan in har sha’awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan alamune na cewar sha’awarta ya fara tashi kuma tana son a fara jimai da ita kenan.

    Abin sani a nan shine ko da sha’awar maigida ta tashi to yayi kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta wato (clitoris), baya lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan choron da kuma leben gindinta.

    A wanna lokacin zakaga amarya ba abinda ta ke so irin taji anfara saduwa da ita, wata amaryar ma da kanta zata gaya ma maigida cewar ya fara jimai da ita, wata amaryan kuma da kanta zata kama azzakarin maigida tasa a farjinta.

    Ana son in maigida zai fara jimain sai ya fara a hankali wato ya fara shigar da kan kachiyarsa cikin farjinta a hankali, bada gaggawa ba wato yana turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin leben farjinta a hankali bada karfiba musamman ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba da yi har kowa ya manta inda yake.

    Wani mahimmin abin lura anan shine wasa da farjin mace da baki yana matukar tayarma da mata sha’awa
    kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar sha’awar mata.

    Kuma hakan na sa mata jin dadin jima’i kuma yana hana su jin tsoron jima’i kuma ma hakan nasa samun ninkin jin dadin jimai wanda hakan kuma nasa saurin daukar ciki.

    Yawaita irin wannan jima’in na karama mace son maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita, kuma ma za kaga idan yana kusa da itan, tana yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi saurin sakin jiki da
    maigida kuma ma hakan na kara ma maigida da amarya son juna.

    Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin wadannan ma’auratan zakaga cewar matar na kewar mijinta na baya in har sabon mijin da aka aura baya mata irin wannan jima’in.

    Amarya da ango Daren Farko Ma'aurata

    Related Posts

    Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

    November 19, 2022

    Sati Biyu Kacal Da Yin Aure Amarya Ta Bukaci Ango Ya Saketa Saboda Baya Iya Gamsar Da Ita A Kan Gado

    November 18, 2022

    Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya

    November 7, 2022

    Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

    November 5, 2022

    Yadda Ango Yayi Dawowar Bazata Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Cin Amanarsa

    November 4, 2022

    Bidiyon Hira Da Matar Da Take Auren Maza Biyu Kuma Suke Kwana Kan Gado Daya

    November 3, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.