• Mon. Jun 17th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bazan Iya Kwanciyar Aure Da Mijina Ba Saboda Girman Mazakutarsa Kawai A Raba Aurenmu

ByLucky Murakami

Sep 24, 2022

A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma  Amarya Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana 7 Da Aurensu

 

Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ɗaya da yin bikinsu.

Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan buƙatar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.

“A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji daɗin abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace.”

“A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ƙara ƙazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba.” Inji A’isha

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *