Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Family & Relationships

    Bazan Yarda Wani Ya Rigani Sanin Budurcin Kyakkyawar ‘Yata Ba Inji Uban Da Yayiwa Diyarsa Ciki

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 11, 2022Updated:October 11, 2022No Comments1 Min Read

    Hakika mungode wa Allah da yayi muna ni’ima musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa labari na mai cewa.

    Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa ‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a garin Wuyeya na jihar Nasarawa.

    Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa ya hana ta bin uwarta.

    Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba kamashi aka yi ba.

    Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada bukatarta“.

    Inji tsohon Uba kuma mijin yarsa

    Justina dai tace tana son Danta kuma tanason babanta mijinta. Domin batada wanda ya damu da damuwarta irinsa. Allah dai ya kyauta. Allah Ya hanemu da aikata abun jin kunya duniya da lahira

    Related Posts

    Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

    November 19, 2022

    Sati Biyu Kacal Da Yin Aure Amarya Ta Bukaci Ango Ya Saketa Saboda Baya Iya Gamsar Da Ita A Kan Gado

    November 18, 2022

    Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya

    November 7, 2022

    Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

    November 5, 2022

    Yadda Ango Yayi Dawowar Bazata Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Cin Amanarsa

    November 4, 2022

    Bidiyon Hira Da Matar Da Take Auren Maza Biyu Kuma Suke Kwana Kan Gado Daya

    November 3, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.