• Sat. Oct 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bidiyon Hira Da Malam Ali Akan Rigimarsa Da Rayya Kwana Casa’in

ByLucky Murakami

Aug 8, 2022

Barka da zuuwa, kai tsaye mun kawo muku hira da Malam Ali akan rigimar su da Rayya da ma’aikatan kwana casa’in wanda labarin ya zagaye shafukan sada zumunta.

Mal Ali kwana casa’in ya bayyana yadda mafarin rigimar su ya kasance da Rayya da kuma jimillan ma’aikatan da suke shirya shirin inda ya fadi gaskiyar abinda ke faruwa a tsakanin su.

Ya bayyana cewa shi mutun ne me hakuri amma indai aka kaishi bango be iya fada ba har sai anga kamar jarumin bashi da hakuri inda yace tun yarinta haka yake kuma har yanzu bai chanja ba sannan yace yana da dadin zama ga ga wa’yanda suka fahimce shi.

Alhalin yanzu rigimar na cigaba domin har yanzu ankasa shawo kan matsalar inda ake ganin wannan rigimar sai dai kawai a zuba mata ido har Allah ya kawo lokacin da komai zai zama labari.

Inda itama anata bengaren Rayya tace wallahi bazata saurarawa duk wanda ya takataba tunda babu wani Wanda suke shakka aduk masana’antar kannywood inda tace bataga amfanin girmama wanda baya girmamata ba.

Ga bidiyon nan dai saiku kalla domin jin gaskiyar abinda ya faru akan wannan rigimar.

https://www.youtube.com/watch?v=vSimqE9UXBs

Anata surutai akan su kuma ma’aikatan kwana casa’in meye lefinsu acikin wannan dan barwa dahar ml Ali zai sakasu acikin wannan danbarwar kodai yanaso ya tabo tsuliyar dodo ne.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *