• Sat. Oct 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bidiyon Nan Yasa An Fara Zargin Soyayya Tsakanin Maryam Yahaya Da Shamsu Dan Iya

ByLucky Murakami

Jul 30, 2022

Bayyanar wannan bidiyo a shafukan sada zumunta tasa an fara tunanin kodai akwai soyayya ne ta gaske tsakanin jaruma Maryam Yahaya da jarumi Shamsu Dan Iya.

Bidiyon Yadda Ake Shan Soyayya Tsakanin Shamsu Dan Iya Da Jaruma Maryam Yahaya, Wasa Wasa Anata Ganin Soyayya Tana Ta Bunqasa Tsakanin Jaruman Guda Biyu, Wasu Ma Daga Cikin Mabiya Har Sun Fara Tunanin Ko Shamsun Zaiyi WUFF Da Maryam Din Ne.

Hakika wannan abu ya daure wa mutane kai matuka musamman abinda ya faru a kwanakin baya na tunanin shi Shamsu Dan Iya ana tunanin zai auri diyar wani jarumi.

Ba Sabon Abu Bane Aga Wani Jarumu Suna Nuna Soyayya Ma Juna Ko Kuma Muce Agansu Suna Yawan Mungun Tare, Sai Dai Kuma Ana Ganin Wannan Karon Nasu Suma Na Daban Ne.

[ads1]

Sai dai lokuta da yawa idan yan jarida suka tambayi jaruman akan irin wannan alaqa suna cewa kawai abota ce ba soyayya ba.

A Kwanakin Baya Ma Mun Sami Wani Labari Na Cewa Shamsu Dan Iya Zai Sami Auren Yar Gidan Ali Nuhu Wato Fatima Ali Nuhu, Sai Dai Daga Baya Mu Gano Labarin Kanzon Kurege Ne Kawai. Kalla Kuga Yadda Shamsun Ke Shan Soyayya Da Maryam.

Gadai bidiyon nan ku kalla da kanku a kasa

https://www.youtube.com/watch?v=zul2Q3WNsgY

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *