Wa’yannan jaruman wanda sukayi aure a kwanakin baya da suke wuce wanda wannan auren nasu ya dauki hankalin mutane soyayya saboda yadda ba’a zataba amma wannan angon ya bawa mutane mamaki ganin yadda jarumar tayi kalar matan manya.
Bayarwa auren nasu sun saki hotuna daban daban wanda kuma duka babu na banza duk wanda suka saki sai sun daga hankalin mutane masoyansu da kuma makiya domin yadda soyayyar tasu take tafiya abin sha’awa.
A duk lokacin da suka sakin irin wannan hotunan sai kaji agari an rufe ana cece kuce masu zagi nayi masu wa’azi nayi wanda daman sun saba jin irin wannan yin kafin suyi aure tunda Dukansu jarumai ne a masana’antar kannywood wanda kuma har yanzu suna cikinta.
Daman dai dan Adam ba’a iya masa kayi daidai ma sai yayi surutu balle ace wannna yaga duka idon kowa yana kai ai kunga amsamu abinyi Allah ya kyauta Allah kuma ta kara musu dankon soyayya domin su haifi yara nagari wanda za’a karu dasu a musulunci.
https://youtu.be/eBFVV_2x_qs
Daga Ummi Rahab din har mijin nata Lilin Baba basa tsoran bakin mutane wanda suke soyayyar a bainan nasi wamda su ganinsu tunda sun zama daya babu laifi dan sun bayyana soyayya a gaban kowa.