• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Bidiyon Wasan Safara’u Na Iskanci Da Tayi Tare Da Mr 442 A Kasar Niger

ByLucky Murakami

Jul 22, 2022

Yadda safara’u da Mr 442 suka gudanar da wani wasan da mutane sukayi Allah kyauta dashi a kasar Niger a garin agadez: Safara’u, who used to work in the film industry, turned into a singer, which is why she changed her name to Safaa Safaa.

They went to Niger country she and Mr 442 to perform show in Agadez.

Mutane da dama sunyi Allah wadai da wannan lamari na wadannan mawaqa ma’ana Safara’u da Mr 442 saboda irin rawar da sukayi a wajen wasan da suka gabatar a kasar Niger.

Koma dai menene ya kamata dai kar mutane ya dinga wuce gona da iri wajen aiwatar da abubuwan da suka shafi rayuwarsa.

Some people are even asking if Safara’u’s parents are dead, she is going through such bad things and there is no one who can stop her. Mutane da yawa sun nuna bakin cikinsu akan irin bala’in da wannan yarinya Safara’u take ciki.

Wannan shine video wasan da sukayi a garin Agadez.

You can watch this video for more information:

https://www.youtube.com/watch?v=CBKVB_v0ssA

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *