• Sun. Sep 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Family & Relationships

  • Home
  • Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

Da ɗumi-ɗumi: Wani Ƙani ya dirƙawa matar yayansa Amarya sabuwa fil ciki a Nasarawa. Ƙani mai suna David, ya dirƙawa matar yayansa ciki a ƙaramar hukumar Doma Jihar Nasarawa. bayan…

Sati Biyu Kacal Da Yin Aure Amarya Ta Bukaci Ango Ya Saketa Saboda Baya Iya Gamsar Da Ita A Kan Gado

A safiyar yau amihad.com ta samu labarin dambarwar ma’aurata wanda ya kasance bayan sati biyu da yin auren wasu masoya matar ta bukaci sai mijin nata ya saketa saboda baya…

Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya

Mace duk tsufanta ba ta son a ce da ita ta tsufa. Kullum tana so a rika ganinta kamar yarinya ko budurwa. Koda biki za ta sai a ga tana…

Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

­Wata budurwa ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna Fatima Umar ta bayyana irin mazan da su ka fi iya soyayya. Yayin da mata da dama…

Yadda Ango Yayi Dawowar Bazata Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Cin Amanarsa

Mun samu labarin wani Ango Ya Kama Matarsa ​​A Otel Tare Da Babban Abokinsa Mako Ɗaya Da Auren. Wani Ango ɗan Najeriya da ya yi aure ya kama matarsa ​​tana…

Bidiyon Hira Da Matar Da Take Auren Maza Biyu Kuma Suke Kwana Kan Gado Daya

Wata mata yar kasar Congo ta auri maza biyu hakan ya girgiza mutane, duba da cewa mata ba su cika yawan auren maza biyu a Afirka ba. A gida daya…

Tsawon Shekara 6 Mijina Ya Kasa Min Ciki Shiyasa Na Gwada Kwazon Direba Inji Matar Auren Da Asirinta Ya Tonu

Wata matar aure ta bayyana wa duniya yadda ta yi lalata da direbanta kasancewar ta kwashe shekaru 6 da aure ba tare da samun juna biyu ba, Legit.ng ta ruwaito.…

Asirin Uban Da Yake Lalata Da Yar Cikinsa Ya Tonu

Wata mata ta bayyana yadda mahaifinta ya kwashe shekaru yana yi mata fyade ita da kannenta mata. Matar mai suna Aziza Kabibi tace mahaifinta ya fara yi mata fyade da…

Yadda Amarya Ta Mutu Ranar Daurin Aurenta

Wata Amarya mai suna Hannatu Yahaya, ta rasu ranar da aka daura mata aure. An daura wa Hannatu aure tare da Isyaka Yusuf, a Kawon Maigari da ke Kano, ranar…

Ya Shigo Daki Ya Kama Dansa Yana Lalata Da Matarsa

Wani mahaifi ya hana dansa yin aure bayan gano cewa matar da dan nasa zai aura sun taba yin lalata shi da ita. Ita matarce ta bayar da labarin hakan…