• Thu. May 23rd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kannywood

  • Home
  • Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

Tofa an kuma wai mace ta haifi mace inji Hausawa ku kalli wasu zafafaen hotuna jarumar kannywood mai suna fati washa wacce kowa ya santa jaruma ce mai farin jini…

Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

Oh kalli jaruman da sukai abin da babu Wanda ya tabayi tunda a ka kafa masana’an tar kannywood a shawan shekaru a wannan lokacin harma dai masoya sukai mamakin. Yadda…

Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

Kalli Video Rawa Wanda Maryam Yahaya Tayi Kafin Ta Fara Fim A Kannywood.

Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib) Wacce Akafi Sani Da Julaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga…

Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

Alhamdulillah, assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu. A yau minzo muku da wani sabon rahoto akan manyan jaruman kannywood Mata da adama a zango yayi soyayya dasu.…

Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

Fitaccen mawakin nan a Najeriya dama wajenta Hamisu Breaker an gano wani fefen bidiyon sa tare da abokiyar aikinsa Mommy Gombe,wanda zamu iya cewa shine ya fito da ita a…

Maganar Soyayya Tsakanin Rarara Da Aisha Humaira Gaskiya Ta Fara Yin Halinta

Mawaki Dauda Rarara Kahutu, Ya Bayyana Alaqar Dake Tsakaninsa Da Jaruma Aisha Humaira, Mawakin Ya Bayyana Hakan Ne A Hirar Da Sukayi Da Jaruma Hadiza Gabon, Inda A Shirin Nata…

Bayan Shekaru Da Dama Mama Daso Ta Nunawa Duniya Mijinta

Karon Farko Mama Daso Ta Bayyana Hotunan Mijinta, Jaruma Saratu Gidado Wacce Akafi Sani Da Mama Daso, Ta Bayyana Hotunanta Tare Da Mijinta Maigidanta. Hotunan Sun Dauki Hankula Sosai. Mama…

Abinda Jaruma Fati Washa Tayi A Gidan Gala Ya Jawo Mata Magana Wajen Mutane

Wani bidiyo da jaruma Fati Washa ta chase a gidan gala yasa mutane sunata magana ganin irin abubuwan da tayi a cikin bidiyon. A baya idan baku manta ba jami’an…

Da Gaske Ne An Kama Daraktan Hausa Fim Yana Lalata Da Jaruma

A yau mun kawo muku wata matsala da ke damun duk wata mace mai son shiga harkar fim ko wacce ta riga ta shiga. Matsalar ita ce ana zargin kowace…