• Thu. May 23rd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

News

  • Home
  • Tofah Bayan Ganin Bidiyon Tinubu Yana Motsa Jiki, Malmai Sun Fara Zazzago Martani

Tofah Bayan Ganin Bidiyon Tinubu Yana Motsa Jiki, Malmai Sun Fara Zazzago Martani

Bayan bullar bidiyon dan takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a shafukan sada zumunta lokacin da yake motsa jiki ya jawo masa abun magana. Binciken Amihad.com ya tabtar mana da…

Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya Ba Tsoron Allah

Wata matar aure ta bayyanawa wata kotu dake kare hakkin da cin zarafin yara a jihar Lagos yadda mijinta ke bata maganin barci domin ya rika yin lalata da yar…

Karshen Duniya Yazo: Yadda Dalibi Ya Dirkawa Malamarsa Ciki

Richard Nana Sam, dan kasar Ghana ne wanda ransa yayi matukar baci, sanadiyyar wani lamari dake wakana a gidan shi, wanda ya yanke shawarar fallasa wa a kafafan sada zumuntar…

Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

Wani dalibin ajin karshe a Jami’ar Tarayya ta Kashere da ke Jihar Gombe, Nalkur Zwalnan Lar ya kashe kansa saboda ya gaza mallakar wayar salula ta naira dubu hamsin. Wakilinmu…

An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta gurfanar da wani matashi dan shekara 24 mai suna Clement Joseph da ke zaune a Koropka, Chanchaga, a unguwar Minna, babban birnin jihar, bisa…

Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

Mahaifiyar budurwata ce ta nemi na yi wa ‘yarta ciki- Matashi Matashin da ake zargin ya dirka wa budurwarsa ciki a jihar Oyo ya sanar da kotun da ke yi…

Yadda Aka Kama Malamin Addini Yana Lalata Da Yan Mata Biyu Yan Uwan Juna

Wani fasto ya yi wa wasu kananan yara ’yan uwan juna fyade har daya daga cikinsu ta samu juna biyu. Yarinyar da wannan fasto ya dirka wa ciki tare da…

Matashi Yakai Iyayen Budurwarsa Kotu Saboda Zasu Aurar Da Ita A Kano

Wani matashi ya yi karar iyayen budurwarsa a gaban Babbar Kotun Shar’iar Musulunci da ke Hotoro a Kano yana neman kotun ta hana su aura. Wani matashi ya yi karar…

Ya Cika Marar Imani Abinda Wannan Matashi Ya Yiwa Yarinya Karama Ya Kawo Karshen Rayuwarta

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto. Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una mun samu wani sabon labari mai matukar ban tausayi. Wani matashi ya tafka wata…

Yadda Aka Matashin Da Yayi Fice Wajen Satar Wayar Wutar Lantarki A Kano

Jami’an Hukumar Sibil Difens (NSCDC), sun cafke wani matashi mai shekara 23 bisa zargin satar wata wayar lantarki a Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano. An tabbatar da kamen ne…