• Wed. Feb 12th, 2025

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

News

  • Home
  • Dole Sai Ango Yayi Jima’i Da Wata Yar Uwar Amarya An Gwada Kwazonsa Kafin A Bashi Aure

Dole Sai Ango Yayi Jima’i Da Wata Yar Uwar Amarya An Gwada Kwazonsa Kafin A Bashi Aure

Wata al’adar da wasu mutane ke yi ya yin da aka ɗaura auren budurwa a yankinsu ta bukatar gwajin budurci daga amarya da kuma karfin iyawa daga ango wanda za…

Yadda Aka Fasa Aure Saboda Amarya Da Ango Sun Saka Tsofaffin Kaya

Kamar yadda Gborienemi ya bada labari, matarsa ce ta shawarce shi da kada ya barnata dukiyar shi a shagalin auren su, da haka gara ya narka a kasuwancin shi. “Masoyina,…

Yadda Aka Kama Saurayi Da Budurwa Suna Lalata A Makaranta

Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a ‘yan kwanakin nan. Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar…

Yadda Aka Kama Mijin Daya Daure Matarsa Tsawon Watanni Yana Azabtar Da Ita

A halin yanzu dai wata matar aure, Sadiya Salihu mai shekara 33 a duniya na can rai kwakwai mutu kwakwai da aka ceto bayan mijinta ya daure ta tsawon watanni.…

Innalillah Malamai Sun Fusata Kan Sabon Iskancin Daya Sake Bullowa Tsakanin Mata Da Maza

Innalillahi wa’inna ilaihir rajiun wata sabuwar masifa data shigo a da ake yi a guraren Biki, wanda aikata abun da yin zina Babu maraba. Manyan Malam musulun ci sun fusata…

Yadda Aka Kama Uba Yana Lalata Da Yar Cikinsa Ba Kunya Ba Tsoron Allah

An kama wani magidanci a yayin da yake tsaka da lalata da ’yar cikinsa mai shekara 11. Magidancin mai ’ya’ya uku ya zakke wa karamar yarinyar ce a lokacin da…

Yadda Wani Matashi Ya Karbe Kudin Aurensa Bayan Ya Dirkawa Budurwar Da Zai Aura Ciki

Wata budurwa mai suna Fatima ta gurfana gaban Kungiyar rigar ‘yanci tana neman a kwatar mata hakkinta daga wurin saurayinta mai suna Aliyu. Kamar yadda ta bayyana a wani bidiyo…

Yadda Sheikh Kabiru Gombe Ya Ragargaji Yan Darika Lokacin Da Sheikh Dahiru Bauchi Ya Halarci Taron Wa’azin Yan Izalah

Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi, ya halarci wa’azin da kungiyar Izala ta gudanar a ranar Asabar da Dare a garin Misau dake jihar Bauchi. Shugaban kungiyar na kasa Sheikh Abdullahi…

Innalillahi Wa’innah illahirraju’un An Kama Matashi Turmi Da Tabarya Yana Zina A Masallaci

Rayuwar zinace-zinace da matata ke yi yana tayar min da hankali, malamin ya fadawa kotu Wani malami mai suna Alhaji Lukman Shittu, ya roki wata kotun al’ada da ke zamanta…

Yadda Aka Kama Malamin Jami’a Yana Kokarin Lalata Da Dalibarsa A Kano

A ziyarar da tawagar Adikon Zamani ta kai Jamai’ar Bayero da ke Kano, wasu dalibai mata da maza sun shaida wa BBC yadda wasu baragurbi daga cikin malamansu suke nemansu…