Sabuwar Hanyar Samun Bashin Bankin NIRSAL Cikin Sauki
Wannan sanarwar na zuwa ne a yayin da kasashen nahiyar Afirka da dama ke lalubo hanyoyin bunkasa harkar noma domin yalwar abinci a kasashensu. Aliyu ya ce idan a kan…
Anzo Wajen Lalacewar Malaman Izalah Tasa Mata Zuwa Masallaci
Shiekh Isa Taliyawa ya gargadi mata da cewa kar su sake zuwa Sallah a masallacin Juma’a na Bolari, domin kungiyar Izala ta hana cudanya tsakanin maza da mata, amma yanzu…
Abin Tausayi Yadda Hukumomin Saudiyya Ke Wulakanta Alhazan Najeriya
Wasu Alhazan sun yi zargin cewa an nuna musu bambanci a zaman da aka yi na Muzdalifa, a lokacin aikin Hajjin na bana a Saudiyya. Alhazan Najeriya da ke sauke…
A ƙarshe Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Da Kawo ƙarshen Yajin Aikin ASUU
Karamin ministan ilimi, Goodluck Opiah, ya bayar da tabbacin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na kokarin kawo karshen yajin aikin malaman jami’a (ASUU) nan bada jimawa ba. Ministan ya…
Yadda Aka Kama Matar Aure Dumu-Dumu Da Gardi A Daki
Bayan kama matar aure dumu-dumu da gardi, an tilasta mata zagaya kauye da mijinta a kafadarta. A wani labarin, an tirsasa wata matar aure ta dauka mijinta a kafadunta kuma…
Yadda Mata Ta Haifo Yaro Ba Tare Da Kwanciya Da Namiji Ba
Wata mata mai suna Aba tayi ikirarin cewa ta dauka ciki kuma ta haihu ba tare da ta sadu da namiji ba. Yayin zantawa da Barima Kaakyire Agyemang a step…
Five Quick Facts You Should Know About Tinubu’s Running Mate, Shettima
Five Quick Facts You Should Know About Tinubu’s Running Mate, Shettima Senator Kashim Shettima has been announced as the running mate of the presidential candidate of the All Progressives Congress,…
Bikin Sallah Yasa Gwamna Ganduje Ya Yiwa Mutum 13 Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa Afuwa
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa ciki har da mutum 13 da aka yanke wa hukuncin kisa. Gwamnan ya aiwatar da hakan ne sakamakon…
Wacece Nana Hadiza Muhammadu Buhari, Wadda Ministan Shari’a, Abubakar Malami Ya Aura
Wacece Nana Hadiza Muhammadu Buhari, Wadda Ministan Shari’a, Abubakar Malami Ya Aura ranar Juma’a? Hajia Nana Hadiza Muhammadu Buhari Ta Halarci Makarantar First Essence International School Lokacin Tana Cobham Hall…
AGF Malami Marries Buhari’s Daughter, Hadiza
AGF Malami Marries Buhari’s Daughter, Hadiza The Minister of Justice and Attorney-General of the Federation, Abubakar Malami, on Friday wedded Nana Hadiza, the daughter of the President, Major General Muhammadu…