Kannywood

Daga Karshe Momee Gombe Ta Fadi Gaskiyar Alakarta Da Wannan Yarinya

A wannan bidiyon da zamu kawo muku anji gaskiyar magana daga bakin jaruma Momee Gombe a jirar da tayi da BBCHausa a baya wanda suka tambayeta akan yara nawa ta haifa, sai tace…

Ta faru ta kare inda me abin ta fito ta bayyana gaskiyar abinda ya faru akan wannan abin da yake ta yawo agari na bullar wata yarinya mai kama da jarumar Hausa film mai suna momee Gombe wanda a yanzu haka duniya ta dauka kowa jiran jin gaskiya yake daga bakin jarumar.

Sai yanzu aka samu tajin bakin wannan jarumar wanda da sai dai kawayenta da kuma wasu daraktoci sune suke arar bakin wannan jarumar suke ci mata albasa sai a wannan lokaci jarumar ta fusata ta fito domin bayyana jama’a gaskiyar al’amarin.

Ga bidiyon nan ku kalla

Jarumar tace bata da wata alaƙa da wannan yarinyar yadda kowa yaga wannan abun itama haka ta ga wannan abin ta kara tabbatarwa da mutane cewa wasune kawai suka hada suka yada agari wanda basuda wata kyakkyawar manufa akan haka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button