• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Dagaske Ne Sheikh Daurawa Ya Goyi Bayan Rahama Sadau Akan Saka Sarka A Kafa?

ByLucky Murakami

Aug 7, 2022

A wani bidiyo da yake yawo a shafin Youtube  sunce Sheikh Daurawa ya goyi bayan Rahama sadau akan akan saka sarka a kafa. Menene gaskiyar wannan magana?

Abinda wasu ke ganin kuskure ne da kuma kwaikwayon wasu yan kungiyoyi dabana mutanen kirki ba shi rahama sadau aka ga tana aikatawa hakan yasa akayi mata chaa.

Sai ita bata nufin sign na wata kungiya bane tana saka sarka a kafarta ne saboda ado da gayu wanda wasu ke ganin sam wannan ba al’adar Hausawa bane.

Inda wasu ma ke kafa hujja da wani hadisi wanda Annabi ya hana mace wacce bata da aure saka wani abu wanda zata iya janyo hankalin namiji yaji sha’awarta haka dai wasu keta kalubalantar jarumar akan saka sarka a kafa.

Sai gashi anji wani shehin malami ya fito yana kareta akan batun saka sarka a kafa inda yace halal ne mace tasa ka sarka a ko’ina matukar hada wani manufa da take nuna ita yar wata kungiya bace inda tasane don ado kawai to babu shakka wannan bazai zama laifiba.

Gadai bidiyon nan saiku kalla da kanku kuji cikken bayani.

Mu dai a yadda muka dauka da zarar anga sarka a kafar mace to kowa abinda take kawowa shine wannan matar fa yar neman mata ce wato madigo wanda kowa haka ya dinga kallon jaruma rahama sadau a matsayin yar madigo sai dai ko kadan bataji dadin wannan fahimtar da wasu sukayi mata ba.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *