• Sun. Sep 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Duniya Kenan Kalli Bidiyon Abinda Dalibai Sukeyi Da Sunan Murnar Gama Makaranta

ByLucky Murakami

Sep 7, 2022

Yanzu wannan rayuwa dame tayi kama dan Allah, da sunan murnar gama makaranta kalli abinda yaran nan sukeyi.

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu haka ana lalata yan mata domin Iyayen Suna iya bakin kokari su wajen Bawa ya’yan su tarbiya amma kuma wasu mazan daga waje sai su ringa lalata musu yaya a waje.

A yanzu haka babu abinda zamuce saidai muce Allah ya shirya Mana ya’yan mu domin a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai kayi allah wadai da wannan mutumin a yanzu haka ga Video ka Kalla.

 

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda wannan dan iskan Saurayin yake lalata mata Rayuwa acikin makaranta domin ba auren ta zaiyi ba.

A yanzu haka samari da yawa sai bayan sun gama lalatawa mace Rayuwar ta sai kuma su fasa auren ta a yanzu haka wannan matsalar ake fuskan ta muna fatan allah ya gyara Mana.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin amihad.com dakunkayi.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *