• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Gaskiya Abinda Nafisa Abullahi Tayi A Wannan Bidiyon Bai Dace Ba

ByLucky Murakami

Jul 28, 2022

Sakin wani sabon video fitacciyar jarumar kannywood nafisa Abdullahi yabar baya da kura domin tabbas bidiyon bai dace ga duk wani musulmi na gari ba.

Munaso kuyi duba akan wannan bidiyo da shafin amihad.com ya samo domin kuga ya dace ko bai dace ba, kafin nan ka karin bayani.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi da akafi sani da Nafisat sai wata ta wallafa wata faifan vedio a shafinta na Instagram ita da wani baturiya a kasar dubai inda yake koya mata hawan farashut.

[ads1]

Wannan ba abu bane mai kyau a addinin musulunci da kuma al’adar hausawa ba saboda haka muke kallonsa a matsayin sabon abu me rikitarwa.

Zaku iya kallon bidion daik a kasa domin yiwa kanku alkalancin wannan magana a kasan wannan rubutu.

Wai jama’a aga mace tana taba namiji wanda ba maharramin ta ba kuma ta nunawa duniya ai kunga hakan sam bai dace ba.

Muna fatan Allah ya kara doramu hanya ta gari hanyar tsira.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

One thought on “Gaskiya Abinda Nafisa Abullahi Tayi A Wannan Bidiyon Bai Dace Ba”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *