• Sat. Oct 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Gaskiya Rawar Da Jamila Nagudu Tayi A Cikin Wannan Bidiyon Bai Dace Ba

ByLucky Murakami

Aug 12, 2022

A wani Bidiyo da mukai karo dashi a shafin AMO Hausa TV yana dauke jarumar kannywood jamila nagudu tana tika rawa cikin nishadi ya jawo hankalin mutane inda zamuyi sharhi akansa.

Da yawan mutane suna cewa wannan kamar zubar da girmane ace babbar jaruma wanda ba yarinya ba kamar Jamila Nagudu a same ta tana irin wannan rawa dubawa da yadda shekarunta suka nuna ta bawa 30 baya sosai.

Bidiyon dai an dauke shi ne wajen wani biki idan sukai wata kwalliya da anko suna rawa da wani matashi kamar a dandali.

Sai dai kuma a binciken da amihad.com tayi, mun gano cewa wannan bidiyo ba kamar yadda mutane suke ta magana bane a kansa suna cewa tayi abinda bai dace ba. Jarumar dai tayi rawane kamar yadda aka saba rawa musamman a wajen bukukuwa da akeyi a wannan zamani.

Gadai bidiyon rawar nan ku kalla sai kuyiwa kanku alkalancin wannan wannan rawa da jarumar tayi.

https://www.youtube.com/watch?v=atYMryfxm-I

Bugu da kari a shakarun wannan jaruma ya kamata ace tasan abinda takeyi, saboda yanzu ba komai ne ya kamata a ce tanayi kamar yadda ta saba a baya ba.

Rahama Sadau Ce Mace Mafi Tashe A Najeriya

Jarumar masana’antar fim ta Kannywood, Rahama Sadau ce mafi tashe a cikin taurarun masana’antar da ma daukacin Najeriya a Google.

Sunan Rahama Sadau kadai ne daga Kannywood ya samu fitowa a jerin mutane da abubuwa 10 da aka fi nema a Google daga Najeriya.
Ita ce kuma macen da ta fi fice a Najeriya a jerin mutun 10 da jama’a suka fi neman bayanai a kansu daga kasar a shekarar.

Hakan nan kunshe ne a rahoton da kamfanin ya fitar kan abubuwan da al’ummar duniya suka fi sha’awar samun bayanai a kansu a shekarar.

Rahoton ya nuna Rahama ce ta fi tashe daga Arewacin Najeriya a shekarar, sannan Maryam Sanda – kowacce daga cikinsu labaranta sun karade shafukan zumunta a shekarar.

A baya-bayan nan ce-ce-ku-ce ya barke a shafukan zumunta bayan batancin da wani ya yi kan hoton da jarumar ta wallafa a Twitter.

Daga baya jarumar ta fito ta nesanta kanta da batancin tare da bayyana nadamarta kan yadda batancin ya samu alaka da hoton da ta wallafa, wanda tun a lokacin ta goge shi.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *