• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Gaskiya Tayi Halinta Yadda Auren Junaidiyya Ta Gidan Badamasi Ya Mutu

ByLucky Murakami

Jul 22, 2022

Ba kowa bane yasan sabuwar jarumar kannywood wacce aka fi sani da junaidiyya ta taba aure ba fitowa tayi kowa kallon budurwa yake mata.
Zanyi fira da ita ta video wacce bazamu samu damar kawo maki ba saboda bamu da damar mallakar wannan video na babban gidan jarida ne wanda amfani dashi zai iya bamu matsala.

Ta fara da cewa kamar yadda ko wacce macce take cewa idan an tambaye ta meyasa aurenta ya mutu ta dawo film tace: ita bata kashen auren taba dan ta shiga film ba tayi aure bada niyyar ta fito ba kawai dai kunsan kaddara irin e.

Kun gane dai wannan ta kara da cewa fitowar tane ya bata damar shigowa film domin ita da tayi aure ta cire ran zatayi film.

Ta bayyana asalin sunanta Maryam Shu’aibu Usman wacce aka fi sani da junaidiyya a gidan badamasi tace an haife ta a garin jos kuma ta girma a jos sannan kuma ta bayyana ta taba aure har tana da yaro namiji.

Ta kara da cewa ita tuj tana karamar yarinya take son film sai kuma Allah yayi dai dai nan ne wajen cin abincin ta. Ta bayya film dinta na farko ba Gidan Badamasi ba wani ne na Ahmed Shanawa mai suna Kauran Mata.

Sai gidan badamasi sai kuma sabon film din, da sukeyi wanda haryanzu ba’a fara sakin shiba wato Asin Da Asin. A karshe ta bayyana tana da niyyar kara aure a nan kusa kusa idan Allah ya yarda.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *