Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Batun Cewa Hamisu breaker Ya’kai Kudin Auren Yar Ali Nuhu Wato Fatima Kuma da muka Bibiyi Lamarin Sai’ Muka Gano Cewa Wannan Batu Ba Haka Bane.
Mawaki Hamisu Breaker Maganar Gaskiya shine Bai’ kai Kudin Auren Sa Gidan Ali Nuhu Ba’ Domin Neman yar Tasa Wannan Lamari ba Haka Bane.
Maganar Gaskiya Shine Hamisu breaker Bai’ Kai Kudin Auren Sa Gidan Ali Nuhu Ba’ Don Neman Auren Yar’sa Mai Suna Fatima Wannan Shine Gaskiyar Lamarin.
[ads1]
Babu Shakka Jama’a Dadama Sunyi Tunanin Cewa Hamisu breaker Ya’kai Kudin Auren Amma Kuma Dai Wannan Maganar Karya’ Ce.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Batun Kai Kudin Auren Hamisu breaker Zuwa Gidan Ali Nuhu.