Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Kannywood

    Gaskiyar Magana Akan Maganar Auren Maryam Yahaya Da Shamsu Dan Iya

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiSeptember 29, 2022Updated:October 4, 2022No Comments1 Min Read

    Kamar yadda majiyarmu ta rawaito a kullum wannan soyayyar kara ƙarfi take tsakanin wannan jaruman biyu saboda duk inda suke zaka gansu tare sun zama tamkar miji da mata basa rabuwa wanda mawaka suke cewa hanata da jini tilas sai an barmu wannan dai soyayyar tayi karfi sosai.

     

    Yayinda ake ta bukukuwa a wannan masana’anta suma ana saran Nanda wani lokaci kadan za’a iya ganin katin gayyara nasu domin ana zargin akwai abinda suke kullawa ta karkashin kasa domin alakar kullum kara kauri take kowa yanason kowa.

    An kasa gane gaskiyar abin inda suke cewa ƙawance ne wasu kuma suke cewa soyayya ce to koma dai mene Nanda wani lokaci zamusan komai kuma da zarar mun sani zamu sanar da masu biye damu.

    Wanna alakar tasu tafi ƙarfin ka kirata da ƙawance domin hatta hutun shekarar nan tare sukayi a kasar Dubai sannan kuma tayi shagalin bikin birthday wanda shine wanda ya habaka mata cake wannan abu sai girma yake.

    Related Posts

    Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

    November 24, 2022

    Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

    November 20, 2022

    Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

    November 18, 2022

    Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

    November 18, 2022

    Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

    November 18, 2022

    Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

    November 16, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.