• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Gaskiyar Magana Akan Rikicin Sarki Ali Nuhu Da Rarara Babban Asiri Ya Tonu

ByLucky Murakami

Nov 1, 2022

Wannan fadan dai a yanzu shine abinda yafi jan hankali a social media domin yadda wannan mawakin suke da Ganduje amma kuma wai yau sune suka samu sabani wanda ba haka aka soba kuma ana saran Nanda wani lokaci komai kan iya zama labari saboda akwai amana tsakanin Ganduje da Rarara kawai da lamarin siyasa ne ta haka kuma komai zai wuce Nanda dan lokaci kadan.

Abinda yasa abun ya bawa mutane mamaki shine tun da ba’a samu wannan sabanin ba sai yanzu wanda yanzu ne kowa daga cikin su yake buƙatar kowa kuma gashi an babe yaya kenan sai dai kawai Allah ya tsayar haka.

Ana tsaka da wannan halin sai gashi an tono wani abu wanda ana gani shine abinda yasa har yanzu sulhu ya gagara ga wa’yannan bangarorin biyu daman anyi zargin haka sai kuma gashi ya bayyana.

Wasu suna gani me yasa Ali Nuhu bebi bangaren mawaki Rarara sai ya koma ɓangaren gwabna ya tare wannan dai kowa yasan bukata ce ta kashin kai kusan kowa ita yake muradi ta samu wani waje me dan tsoka ya makale shima dai Ali Nuhu ya koma wajen Ganduje domin ya dan karu.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

One thought on “Gaskiyar Magana Akan Rikicin Sarki Ali Nuhu Da Rarara Babban Asiri Ya Tonu”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *