Gwamnatin Buhari tace, tsarin fitar da ‘yan najeriya Milyan 100 daga talauci daga Shekarar 2030 ya fara, I dan har Masu hannun jari a Kamfanoni sukayi abinda ake tunanin aikin sune.
Ms Kachollum Daju, kamar yadda Sakataren Ma’aikata ta Fadi haka lokacin da take Fadama Manema labarai a ranar lahadi a abuja.
Kungiyar yan jarida na najeriya(NAN) ta tabbatar da Shugaba Muhammad Buhari ya kir kiri tsarin gomnati na Fitar da ‘Yan najeriya Milyon 100 daga talauci daga shekarar 2030.
Daju tace, aikin makullan wasa na Ma’aikatu Masu Zaman Kansu, ya hada Cigaban abokan Kasuwanci Yana nan da Muhimmanci Sannan Gomnati Bazata Dogara da ita ba, har Sai Burinsu Ya Cika.
Tace, Sashen Ma’aikatun Gomnati (MDAs) Suna aiki Tukuru Domin a Cika Burin na Fitar da ‘yan najeriya Milyon 100 daga Zaga Yayyen Talaucin.
Tace, Ma’aikatar leburori Da Ma’aikata Ta Fitar Da Wani Bayanin Banki, Wanda ake Kira da Tsarin Kasuwar Bayanan Ma’aikata(LMIS) Domin Ta Tsare Wadannan Wadanda aka Dauka aiki da Kuma Wadanda Ke Son Samun aikin.
Kamar yadda tace, Da Sabon Tsarin Cigaba na Tarayya Shekarar 2021 da 2025 na tabbatar Kuna Sane da akwai Muhimman abubuwan Da Suka Danganci wannan layi.
Ba Kawai Ma’aikatar Leburori da Ma’aikata ba Ko Gomnatin Tarayya da Suke, Ya Kasance na ko ina ne da Ma’aikata daban-daban Zasu Hadu domin Tabbatar da wannan Burin Ya Cika.
Ma’aikata Masu Zaman Kansu Ya Kamata Su Taka Wata Rawa Suma Saboda Bazamu Dogari Komi Sai Gomnati ba.
Dan haka Zamuyi aiki Tare, Sannan a bangarin Ma’aikatar Leburori Muna da Ma banbantan Sassa Wanda Suka hada da Ilimin Sana’o’in hannu.
A Gefe Guda Kuma LMIS, Zamu kuma Kara Daukaka Sana’o’i, Wadanda akafi Sani Da Leburorin canjin Kayan Wuta na Tarayya(NELEX),” Tace Domin Wadanda ke Neman Sana’ar yi da aikin.
Yana Cigaba Da Tafiya Amma abun bakin Cikin Yawancin ‘Yan najeriya Basu San dashi ba.
Ma’aikatar tana Cigaba da haka Sannan Muna Kokarin Kir Kirar Gurin Sana’o’i dayawa a Cikin Kasar.
Daju Ta Kara da Cewa Ma’aikatar leburori ta Kir Kiri Kimanin Gurin Sana’o’i 16 a Cikin kowane Sashe na Kasar, tana Cewa Burinmu Shine Mu Kir Kiri santocin a Duk jihohin 36 na Kasar da Kuma FCT.
Tace akwai Tsarin Cigaban lambobin Guraren Sana’o’i a Cikin Kasar Domin Tseratar da Dukkan lokal gomment 774.
Ta kara da cewa najeriya (NSITF) an Kawo tane Saboda Ta Tabbatar da Ma’aikatun da aka Kawo Yanzu ana Kula dasu Kuma