Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    News

    Hattara Jama’a Sabuwar Masifar Data Kunno Kai Wajen Mata Na Mallakar Samari

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiNovember 6, 2022No Comments1 Min Read

    Gareka abin burina kai kadai ne na farkon shiga zuciyata kuma daga kanka na rufe kofa babu wanda zai samu mafaka.

    Rashin ka acikin rayuwata tamkar rashin ruhine a gareni kuma halartar kabari ya tabbata akaina jikina yana bani kamar yadda kake kai kadai a cikin zuciyata nima haka nike ni kadai a cikin zuciyarka.

    Na gasgata irin tsagoron sonka gareni da irin amanarka, madallah da samuwarka hasken ruhina. Hasken ruhina koda wasa ban taba ganin wani a cikin jinsin samari mai kyanka da irin adonka ba, ga daddadan lafuza masu kwantar da zuciya dasa nutsuwa.

    Zan damka maka zuciyata da gangar jikina, na baka soyayyata na baka ruhina, idanuwana sundade suna tsumayen son ganinka kuma bazasu dainaba harsai sunyi tozali dai kai.

    Kai ne My Sweethrt domin kana sani farin ciki, kai ne My Love domin kai nake so, kai ne My Choice domin cikin mazaje kai ne zabi na, kai ne My Darling domin kai ne nake son ka zama uban ‘ya’ya na.

    Related Posts

    Tofah Bayan Ganin Bidiyon Tinubu Yana Motsa Jiki, Malmai Sun Fara Zazzago Martani

    January 11, 2024

    Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya Ba Tsoron Allah

    December 25, 2022

    Karshen Duniya Yazo: Yadda Dalibi Ya Dirkawa Malamarsa Ciki

    December 12, 2022

    Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

    November 27, 2022

    An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

    November 26, 2022

    Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

    November 25, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.