Barkan ku da sake dawowa wannan shafi, jarida kafar Hausamini ta rawaito cewa: Ku Kalli Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutun Kudi Naira Milliyan Arba’in (40 Millions Naira) Inda Motar Ta Dauki Hankula, Wani Bidiyo Da Nafisan Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta. Anganta Tana Hawa Wata Sabuwar Mota Kirar Chevrolet.
Hakika wannan babban abun burgewa ne wanda da yawa daga cikin jarumai sun saba wallafa irin nasarorin da suka samu a shafukansu na sada zumunta.
Sanan sun kara da cewa:
Bayan Da Masana Harkar Motar Sugani, Sunyi Ittifakia Kan Cewa Motar Zata Iya Kai Wannan Kudin Da Ake Tunani, Sai Dai Motar Bawai Yanzun Nafisan Ta Siyeta Ba. Tayi Watanni A Wajenta,
Jarumar Takan Fita Kasashen Duniya Yin Harkokinta, Inda Bayan Idan Ta Dawo Kasar Nan Ne Take Samun Damar Hawa Sabuwar Motar Nata.
Gadai bidiyon da zai bayyana muku komai akan abinda ya faru sai ku kalla a kasa:
https://www.youtube.com/watch?v=Er85UuthVcQ
Shin mabiya wannan shafi me zakuce akan wannan mota da jaruma Nafisa Abdullahi ta saya?